Spread the love

Muhammad M. Nasir.

Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta ce kusan hukumominta 428 ba za su iya biyan albashin watan Nuwamba  ba.

Babban darakta a ofishin kasafin kudi na kasa Ben Akabueze ne ya sanar da hakan a ranar Talata bayan ya bayyana a gaban kwamitin asusun jama’a na  majalisar dattawa don kare kasafin kudinsu na shekarar 2020.

Ya ce hakan ya faru ne saboda kasafin kudin 2019 an kamala shi kafin gwamnati ta sanar da za ta yi mafi karancin albashi(Minimum wage).

Ya ce suna ganin za su rage kudin gudanar da aiki domin cike gibin da aka samu na albashi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *