Spread the love

Hukumar zabe ta sanar da za ta ci gaba da bayar da katin zabe a farko zangon shekarar 2021.

Shugaban hukumar Farfesa Mahmood Yakubu ne ya sanar da hakan a ranar Laraba a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai bayan ya kare kasafin kudin hukumarsa na 2021 a gabam kwamitin majalisa na hukumar zabe.

Ya ce za a daina bayar da katin wata shida kafin zaben 2023.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *