Spread the love

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi ganawar sirri da tsohon ministan tsaro TY Dan Jumma.

Ganawar ta gudana a fadar gwamnatin tarayya, har zuwa hada rahoton ba a fitar da bayanin dalilin ganawar ba.

Managarciya na hasahen ganawar nada nasaba da harkokin tsaro a kasar nan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *