Spread the love

Shugaban kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo za su ci abinci da kayan makulashen miliyan 167 da 459,107 a shekara mai kamawa ta 2021 hakan na kunshe ne a daftarin kasafin kudin da aka gabatarwa majalisa.

Haka ma shugaban kasa ya shirya zai sayawa motocinsa masu sulke da sauran motoci tayoyi na miliyan 116 da 194,297.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *