Spread the love

Ya samu Kiri’a 220 ya buge Akeredolu na APC da ya samu Kuri’a 60

Jegede aUnit 009, mazaba 2, karamar hukumar Akure dake cikin makarantar Furamare a Cathedral area of Akure.

A rumfa ta biyu , Jegede ya samu  158 ya wuce Dan takarar APC da ya samu  43.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *