Spread the love

Akwai rashn tabbas kan makomar shugaban hukumar zabe ta kasa Farfesa Mahmood Yakubu da wasu kwamishinonin zabe su biyar da wa’adinsu zai kammala a 9 ga watan Nuwamban 2020.

Wannan ya nuna kwana 31 ya rage ko a sake sabunta wa’adinsa ko a zo da sabon ciyaman.

NNada sabon shugaban da kwamishinonin shugaban kasa ke da damar ya fitar da sunayen majalisar kasa ta duba kafin a mika sunayen ga majalisar dattijai ta kasa, wannan lamarin yana daukar lokaci kafin a kammala.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *