Spread the love

Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya jagoranci sallar jumu’a a garin Kyana dake jihar Nasarawa.

Sabon masallaci ne ya bude ya yi huduba ya gabatar da sallar jumu’a kusan ita ce sallar jumu’a ta farko da aka ga Sarkin ya jagoranta tun da ya dare saman kujera.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *