Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatar da daftarin kasafin kudin shekara mai kamawa ta 2021 a gaban mambobin majalisar tarayyar Nijeriya a wani sati, ana sa ran Talata ce zai hallara a zauren majalisar.

Shugaban majalisar dattijai Lawan Ahmad ya sanar da haka a jawabinsa na maraba da ya yiwa ‘yan majalisar a hutun da suka dawo don cigaba da aiki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *