Spread the love

Daga Mukhtar Haliru Tambuwal Sokoto.

Mai Alfarma sarkin musulmi kana kuma shugaban Majalisar koli kan harkokin Addini a Najeriya, ya shaidi buda wani katafaren shagon sayar da kaya,mallakin masallacin kasa dake Abuja.

Mai Martaba sarkin musulmi
Muhammad Sa’ad Abubakar,Tare da rakkiyar wasu ‘yan Majalisarsa ne suka shedi aikin na alheri.

Wannan abin da masallacin ya gudanar abin yabawa ne da fatar sauran masallarai za su koyi da shi, don kaucewa bara da kafa gidauniyar taimako.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *