Spread the love

Ministar kudi Hajiya Zainab Ahmad ta ce tattalin arzikin Nijeriya na fuskantar wasu kalubale da yake iyab haifar da kariyar tattalin arziki.

Tattalin arzikin Nijeriya na fuskantar kalubale sosai ga irin yanda ba a tafiyar da lamarin yanda yakamata a wannan yanyin na cutar Korona ga kuma yadda gangar mai ta fadi daga dala 72 ta dawo kasa dala 20.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *