Spread the love

Hukumar kula da kawo daukin gaggawa waton NEMA ta an karar da mutanen jihohin Sokoto da Kebbi da Zamfara akwai yiwuwar samun ambaliyar ruwa sakamakon yawaitar ruwan sama.

Darakta Janar Muhammad Alhaji Muhammad Wanda ya samu wakilcin shugaban bangaren tsari da bincike a ofishin Sokoto Tukur Abubakar a wurin yekuwar fadakar da jama’a Abu ne Mai yiwuwa mutane su dauki mataki kan annoba.

Aikin hukamar ta wayar da Kan mutane Kan aukuwar matsalar don a iya daukar wani mataki in abin ya zo Kar a samu hasara sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *