Spread the love

Mai Martaba Sarkin Tambuwal Alhaji Mainasara Sa’ad Dahiru Tambuwal ya rasu da daren yau Alhamis.

Ya rasu a garin Abuja bayan shefe tsawon lokaci yana fama da rashin lafiya.

A gobe jumu’a ne za a yi jana’izarsa, ana sa ran a karamar hukumar Tambuwal ne za a yi masa sallah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *