Spread the love

Jam’iyyar PDP ce za ta lashe zaben Shugabancin Nijeriya a shekarar 2023 Saboda APC ta Gaza, cewar Gwamnan Jihar Bauchi.

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ce PDP za ta karbe mulki daga hannun Shugaba Muhammadu Buhari saboda gwamnatin APC ta gaza.

Ya kara da cewa duk alkawuran da gwamnatin Jam’iyyar APC ta dauka har yanzu babu wanda ta cika, kowa ya riga da ya gane gazawarta a fili.

Jam’iya mai mulki ba su da hadin kai Kamar ta adawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *