Spread the love

 
Tsohon mataimakin shugaban jam’iyar APC a Arewa maso yamma Barista Inuwa Abdulƙadir ya rasu yana da shekarru 54 a duniya.

 A lokacin rayuwarsa shi ne shugaban kwamitin zartarwar jami’ar jihar Sakkwato, za a yi masa zana’iza da ranar yau a jihar Sakkwato. 


Margayin yana cikin manyan aminan gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal, ya yi zama minista a Gwamnatin shugaban kasa Jonathan ya rike kwamishinan Shari’a a zamanin gwamnan jihar Sakkwato Aliyu Magatakarda Wamakko. 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *