Spread the love

Shugaban kasa Muhammasu Buhari ya mika sunayen mutane 41 da yake son ya nada jekadun Nijeriya a kasashen waje.

Neman bukatar na cikin wata takarda da shugaban ya aikawa majalisar dattijan kasa, domin neman tabbatar da su daga zauren.

Takardar shugaban majalisa Sanata Ahmad Lawan ya karanta ta a zaman majalisar na yau Laraba.

Wannan ya zo bayan aiko da jekadun kasa ma’aikatan gwamnati da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi a satin da ya gabata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *