Spread the love

Mahaifin Maryam Abubakar wacce aka fi sani da Rufaida, waton Baby Rufee a cikin shirin Kwana Chas’in na gidan talabijin Arewa24 ya rasu.

Ya bar duniya a daidai lokacin ake gaf da fara Daukar shirin zango na hudun na Kwana Chas’in.

Mutuwar na iya zama cikas ga halarta ta zuwa fagen fara daukar shirin duk da rawar da take takawa tana da muhimmanci.

‘Yan wasan na Hausa a shekarar nan sun rasa mahaifansu, da fatar Allah ya gafarta musu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *