Spread the love

Jami’an tsaron a babban birnin tarayya Abuja sun Saki jagoran gamayyar kungiyoyin matasa na Arewa Nastura Ashir Sheriff.

An kama Nastura ne sakamakon jagorantar Zanga Zanga da yayi a jihar Katsina sakamakon hare haren ‘yan taada da ya taazzara a Katsina da Zamfara da Sokoto da Niger.

Kungiyoyin kula da hakkin BIL’adama na kasashen waje sun yi tir da kamen yayin da wasu jama’a ke kallon lamarin yakamata a nemi a daina kashe mutane a Arewa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *