Spread the love

Daga Ibrahim Hamisu

Tun bayan hutun dole da aka shafe a na yi harkar Kwallon kafa a duniya, masana sun tabbaatar da cewa baa taba samun tsaiko irin wannan ba, a kasashe daba daban na duniya Cutar Covit19 ta dakatar da duk wasanni, amma a wannan lokaci da cutar ta fara lafawa kasashe 16 na duniya sun sanya ranakun dawowa ga jerinsu kamar haka:

 1. Kasar Jamus 16 ga watan Mayu 2020
 2. Kasar Hungary – 23 ga watan Mayu 2020
 3. Kasar Jamhoriyar Czech – 25 ga watan Mayu 2020
 4. Kasar Croatia – 30 ga watan Mayu 2020
 5. Kasar Serbia – 30 ga watan Mayu 2020
 6. Kasar Israila – 30 ga watan Mayu 2020
 7. Kasar Portugal – 30 ga watan Mayu 2020
 8. Kasar Poland – 30 ga watan Mayu 2020
 9. Kasar Bulgaria – 5 ga watan Yuni 2020
 10. Kasar Switzerland – 8 ga watan Yuni 2020
 11. Kasar Turkey – 12 ga watan Yuni 2020
 12. Kasar Iceland – 14 ga watan Yuni 2020
 13. Kasar Sweden – 14 ga watan Yuni 2020
 14. Kasar Sifaniya- 26 ga watan Yuni 2020
 15. Kasar Finland – 1 ga watan Juli 2020
 16. Kasar Ingila – 12 ga watan Yuni 2020

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *