Spread the love

Jerin Sunayen Jakadun Nijeriya Guda 42  da Buhari a tura Majalisa, jihar Sakkwato ba ta da wakilci

A ranar Talatar nan , shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya tura wa majalisar dattawa ta Najeriya sunayen jakadu 42 ma’aikatan gwamnati da zai nada domin ta tantance su, abin mamaki a lokacin da wasu jihohi ke da wakilcin mutum biyu jihar Sakkwato ba ko mutum daya a wakilci kamar yadda ake amfani da kason raba daidai a tsakanin mukaman gwamnatin tarayya.

Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, shi ne ya bayyana sunayen yayin zaman majalisar da aka gudanar a yau.

Ga jerin sunayen zababbun jakadun 42 da Buhari ya tura wa majalisar dattawa da kuma jihohin da suka fito:

1, C.O. Nwachukwu (Abia)

2, A. Kefas (Adamawa)

3, R.U Brown (Akwa Ibom)

4, G.A Odudigbo (Anambra)

5, O.C Onowu (Anambra)

6, Y.S. Suleiman (Bauchi)

7, E.S. Agbana (Bayelsa)

8, B.B.M. Okoyen (Bayelsa)

9, G.M. Okoko (Benue)

10, A.M. Garba (Borno)

11, M.I. Bashir (Borno)

12, M.O. Abam (Cross River)

13, A.E. Allotey (Cross River)

14, G. E. Edokpa (Edo)

15, A. N. Madubuike (Enugu)

16, Adamu Lamuwa (Gombe)

17, Mr. Innocent A. Iwejuo (Imo)

18, M. S. Abubakar (Jigawa)

19, Y. A. Ahmed (Jigawa)

20, S. D. Umar (Kaduna)

21, A. Sule (Kano)

22, G. Y. Hamza (Kano).

23, N. Rimi (Katsina)

24, L. S. Ahmed-Remawa (Katsina)

25, M. Manu (Kebbi)

26, I. R. Ocheni (Kogi)

27, I. A. Yusuf (Kogi)

28, M. Abdulraheem (Kwara);

29, W. A. Adedeji (Lagos)

30, A. U. Ogah (Nasarawa)

31, A. A. Musa (Niger)

32, N. A. Kolo (Niger)

33, S.O. Olaniyan (Ogun)

34, A. R. Adejola (Ogun)

35, O. E. Awe (Ondo)

36, O. O. Aluko (Osun)

37, I. A. Alatishe (Osun)

38, V. A. Adeleke (Oyo)

39, M. S. Adamu (Plateau)

40, I. N. Charles (Rivers)

41, Z. M. lfu (Taraba)

42, B. B. Hamman (Yobe).

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *