Spread the love

Alkalin Da Ya Yanke Hukuncin Zaben June 12 wanda aka yi wa MKO Abiola da Babagana Kingibe ya rasu

Matawallen Katagum Alkali Dahiru Saleh ya bar duniya.

Marigayin shi ne Alkalin da ya yanke hukuncin soke zaben shugaban kasa na June 12 1993, zaben da marigayi Cif MKO Abiola yayi ikirarin lashewa a zamanin mulkin Janar Ibrahim Badamasi Babangida waton IBB.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *