Mai martaba Sarkin Rano a jihar Kano ya rasu

Daya Daga Cikin Sabbin Sarakunan Kano, Sarkin Rano, Ambasada Tafida Abubakar Ya Rasu Bayan Rashin Lafiya gajeruwa.

Marigayin mai shekaru 74, ya rasu ya bar mata biyu da ‘ya’ya goma sha bakwai, maza 12 da mata 5.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *