Spread the love

Inna lillahi wainna ilaihi raji’un. Alhaji Moh’d Goni tsohon gwamnan jihar Borno ya rasu da shekara 80 da haihuwa.

Ya rasu a daren yau a garin Maiduguri.

Tsohon gwamnan an daina jin ɗuriyarsa kafin fitar da sanarwa rasuwarsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *