Yan majalisar waƙillan Nijeriya sun bukaci a bawa ‘yan Najeriya wutar lantarki ta tsawon wata 2 kyauta a wannan lokaci na Coronavirus

‘Yan majalisar za su kudiri kan lamarin a cikin wannan annobar.

Kakakin majalisa Femi Gbajabiamila ya sanar da haka a wani jawabi da mai b shi shawara kan harkokin yaɗa labarai Lanre Lasisi ya fitar a jiya.

Femi ya ce kudirin za a ba shi muhimmanci da gaggawa in majalisar ta dawo ranar 14 ga watan Afirilun nan, yin haka zai kara bunƙasa tattalin arzikin ƙasa byan Korona.

Leave a comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *