Spread the love

Gwamna Zulum na Jihar Borno ya kai Ziyarar ba za ta a Gidajen Man fetur domin Binciken Gidajen Man Da Suka Ki Sayarwa Jama’a Mai, kuma suna da man.

Gwamnan ya sha alwashin rufe duk wani gidan Man Da aka Kama da Karya doka yana da man kuma ya ƙi sayarwa mutane domin son sanya su cikin ƙunci da tsananin neman man.

Gwamnan ya yi ƙoƙari sosai yana buƙatar ya ga jama’arsa sun samu sauki kan wannan ƙarancin mai da wasu jihohi ke fama da shi, a lokacin da ake cikin wannan annobar ta Korona.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *