Spread the love

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya fitar da sanarwa a shafinsa na Facebook cikin bidiyo ya tabbatar wa duniya cewa gwajin da aka masa ya nuna ya kamu da cutar Corona virus

Bidiyon da ya yi a zaune cikin harshen turanci ya ce daga yanzu zai keɓe kansa sai yada hali ya yi, in da mataimakiyarsa za ta ci gaba da kulawa kan harkar cutar za ta cigaba faɗin halin da ake ciki kan cutar lokaci-lokaci.

Wannan musiba ce da ta samu bawansa wanda bai kamata a yi farinciki ba don ya aikta wani laifi da ake ganin ya yi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *