Spread the love

Mujallar Managarciya na tallata hajojinku na kasuwanci da siyasa da duk wani abu da mutum ke son sanar da jama’a wanda bai saɓawa dokokin ƙasar Nijeriya ba.

Duk wanda ke son hulɗar kasuwanci ko tallata manufarsa ga jama’a ya tuntuɓi jami’in tallace-tallacen Mujalla ta wannan layin: 09019442973.

Sai mun ji daga gare ku, muna da tsarin sauƙaƙa wa abokan hulɗa domin biyan buƙatunku cikin sauƙi da rahusa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *