Spread the love

Buhari ya rage Farashin Man Fetur Daga Naira 145 Zuwa 125


Daga Co


Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta rage farashin man fetur, daga naira 145 zuwa 130 a kowace lita, kamar yadda kamfanin NNPC ya bayyana.


An amince da rage kudin ne yayin taron Majalisar zartarwa ta tarayya waton  FEC a yau ta zartar, wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta a fadarsa dake Abuja.


Idan za ku iya tunawa Ministar albarkatun mai, Timipre Sylva, a makon da ya gabata ya ce gwamnatin tana tattaunawa da masu ruwa da tsaki a kan yiwuwar rage farashin bayan faduwar farashin mai a kasuwannin duniya.

Wannan lamarin zai yi wa ‘yan ƙasa daɗi duk da suna ganin a rage fiye da haka zai fi ganin yanda Man ka shigowa cikin ƙadar kan naira 95 ga kowace ganga.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *