Spread the love

Gwamna Ganduje ya Saukar da Sarkin Kano Sanusi
A zaman majalisar zartarwar jihar Kano dukkan ‘yan majalisar sun aminta da a saukar da sarkin Kano Mallam Muhammad Sanusi II a wani zama na musamman da suka yi a yau Litinin
Majalisar Zartarwar jihar Kano ta amince da tsige Sarkin Kano Mallam Muhammad Sanusi II wannan bayanin ya fito ta bakin mai baiwa gwamnan shawara kan harkokin yaɗa lbarai Salihu Tanko Yakasai. 
Managarciya ta yi ƙoƙarin samun masani shari’a da dokokin ƙasa kan sanin gwamnati ke da haƙƙin tsige shi ko majalisar dokokin jiha a bisa tsarin dokokin ƙasa amma lamarin ya ci tura.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *