Spread the love

Yau Shekaru hudu cif Da Rasuwar Jarumar Finafinan Hausa, Aisha Dankano, ta rasu ne a ranar 23 ga watan Fabrairu, 2016.

Mutane ma’abota kallon finafinnan Hausa suna tuna jarumar a wasanninta mace ce mai son sanya karin magana da salon magana a cikin kalamanta na baki.

Jarumar ta iya wasa sosai takan da ce da matakin da aka bata ta taka rawa yanda yakamata, ta bar giɓi a masana’atar shirya finafinnai wanda har yau ba a cike shi ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *