Spread the love

Maryam Sanda ta kalubalanci hukuncin da Kotu ta yanke mata na a kashe ta a hanyar rataya ta daukaka kara zuwa Kotun gaba, domin ba ta aminta da ita ta kashe mijinta ba.

Yanzu haka Maryam Sanda dai ta daukaka kara domin kalubalantar hukuncin kisan da aka zartar akanta tana ganin ba a yi mata adalci ba.

Maryam Sanda za ta iya tsallake wannan Siradi ga irin hasashen da wasu ke yi ganin yanda aka yi shari’ar da ra’ayoyin mutane kan makomar Maryam da margayin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *