Spread the love

Daga Abban Fatima.

A yau Asabar 15 Ga Watan February , 2020 Mai Girma Gwamnan Jihar kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje Shi da tawagar GwamnatinSa a jihar kano.

Sun Ziyarar ci Wannan Katafariyar jami’ar Al’istiqama University Sumaila (AUSU) Wadda Honarabul Kawu Sumaila Ya gina a Garin Sumaila dake jihar kano a Yankin Kano ta kudu.

Mai Girma Gwamna jihar kano Yaji Dadin Ziyarartar Wannan Jami’ar Ta Al’istiqama University Sumaila Kuma yayi Alkawarin Zai Taimaka yadda ya kamata Da Dukkanin irin gudumawar Da Ake Bukata Daga Gwamnatinsa sosai.

Kuma Yace Wannan ba karamin Cigaba ba ne Wajen Gina ilimin Zamani .

Itadai Wannan Jami’ar Ta Al’istiqama University Sumaila Makaranta Ce Ta kimiyya Da Fasaha Bangaren Likitanci Wato Al’istiqama University of science and technology Sumaila.

Jami’ar za ta kara taimakawa wajen samar da cigaban ilmi a jihar Kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *