Spread the love

Gwamnatin jihar Borno za ta samar da bashin biliyan biyu ga kanana da matsakaitan ‘yan kasuwa a jihar Borno.

Gwamna Umara Zulum ya sanar da haka a Abuja a wajen rabon kayan da hukumar samar da aikin yi taka NDE ta yi ga mutanen Borno.

Zulum ya ce sun samar da kudi biliyan biyu da za rabawa ‘yan kasuwa a jihar.

Ya ce yanzu haka akwai biliyan daya kasa a cikin asusun ajiyarsu, nan ba da jimawa ba za su fara rabon kudin ga ‘yan kasuwar za su fara da Kasuwar Monday(Monday Market).

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *