Spread the love

Shugaban jam’iyar PRP na ƙasa Malam Falalu Bello ya bayyana jam’iyarsa za ta kayar da mayan jam’iyyun ƙasa guda biyu APC da PDP da sauran jam’iyyu 15 a zaɓen 2023.

Ya tabbatar da jam’iyarsu ta shirya da tsara yanda za ta karɓi mulki.

Malam Bello a jiya yana Kaduna wurin taron majalisar zartarwar jam’iyyar da majalisar amintattun jam’iyya.

Ya ce yana amfani da damar ya tabbatar ma ‘yan uwansa a jam’iyar PRP jam’iyar ta ɗago za ta kaɓi jagorancin ƙasar.

Kwamitin da aka kafa a 2019 ya miƙa rahotonsa a wurin taron tattaunawar shugbannin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *