Home Rahoto Minista ya ba da Umarnin sake rijistar layin waya, ba a za...

Minista ya ba da Umarnin sake rijistar layin waya, ba a za a yi wa wanda ba ya da lambar dan kasa ba

Daga Comr Abba Sani Pantami

Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na zamani, Dakta Isa Ali Fantami ya umarci Hukumar Sadarwa ta Kasa, (NCC) da ta tabbatar da cewa Lambar Shaidar zama dan Kasa ta NIN, ta zama tilas ga ‘yan Najeriya yayin yi masu  rijistar sabbin layukansu (SIM). ‘Yan kasashen waje, za su dinga amfani da Visa, ko fasfo dinsu domin yi musu ragista Kamar yadda Daily Nigeria ta fitar.

Ministan ya ba da wannan umarnin ne a ranar Laraba a cikin wata sanarwa dauke da sa hannun Mataimakin sa, Dakta Femi Adeluyi, inda ya umarci Hukumar NCC da ta sake fasalin Manufofin yin rijistar katin SIM din.

Sanarwar ta kuma lura cewa sake fasalin manufar ta dogara ne akan martanin da aka karba daga hukumomin tsaro, sakamakon nasarar sake fasalin katinan da aka yi wa rajistar a watan Satumbar 2019 da kuma toshe wadanda suka kasa saka layukansu a wayoyin su.

Ministan ya kuma umarci hukumar da ta tabbatar da cewa, layukan ‘yan Nigeria, da zasu mallaka kada ya wuce akalla guda ukku.

A cewarsa, za’a sake sabunta rajista da nomban NIN kafin 1 ga Disamba 2020.

Ga sauran tsare tsaren da ministan ya bayar, kamar haka;

 A tabbatar da cewa amitattun dillalai ne zasu rika siyar da layi, haka zalika kamfani ne kadai zai iya yi wa layi rijista.

Layukan waya 3 kacal kowanne dan Najeriya zai iya mallaka.  A tabbatar da babu layin da zai yi aiki face sai da rijista.

A tabbatar da cewa kowa zai iya ganin bayanan da aka shigar wajen yin rijista kai tsaye ta waya.

Dole kamfanonin sadarwa su yaki ta’addanin ko barnar yanar gizo.

A tabbatar da rufe dukkanin wani da aka samu da amfani wajen aikata miyagun laifuka.

Sanarwar ta “Tabbatar da cewa za su Tabbatar da  katunan SIM wadanda aka yi amfani da su wajen aikata manyan laifuka an lalata su har abada.”

RELATED ARTICLES

Har yanzu ba labarin mutane 12 da ‘yan bindiga suka sace a Zariya

  . A safiyar Lahadi data gabata  ne aka tashi da wani al'amari maras daɗi a garin Zaria, inda a daren Assabar  'yan bindiga suka shiga...

Mujallar Managarciya na samun ɗaukaka

Mujallar Managarciya da ake bugawa da wallafawa a jihar Sakkwato tana samun tagomashi da ɗaukaka a cikin lamurranta. Mujallar tana fitowa akan takarda bayan wallafa...

Hajjin Bana: Mazauna Saudiya ne kadai aka aminta su gudanar da aikin Hajjin wannan shekara

Gwamantin Saudi Arebiya ta ce jimlar mutum dubu 60 mazauna kasar Saudiya ne kadai za su gudanar da aikin Hajjin wannan shekara ta 2021...

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Har yanzu ba labarin mutane 12 da ‘yan bindiga suka sace a Zariya

  . A safiyar Lahadi data gabata  ne aka tashi da wani al'amari maras daɗi a garin Zaria, inda a daren Assabar  'yan bindiga suka shiga...

Mujallar Managarciya na samun ɗaukaka

Mujallar Managarciya da ake bugawa da wallafawa a jihar Sakkwato tana samun tagomashi da ɗaukaka a cikin lamurranta. Mujallar tana fitowa akan takarda bayan wallafa...

Hajjin Bana: Mazauna Saudiya ne kadai aka aminta su gudanar da aikin Hajjin wannan shekara

Gwamantin Saudi Arebiya ta ce jimlar mutum dubu 60 mazauna kasar Saudiya ne kadai za su gudanar da aikin Hajjin wannan shekara ta 2021...

Rigima ta barke a taron APC na jihar Kano

Rigima ta barke a taron APC na jihar Kano a ranar Assabar. Taron gangamin da aka shirya domin karbar dan takarar gwamnan jihar Kano a...

Recent Comments

ActionScheduler on wc_admin_unsnooze_admin_notes