Spread the love

Tsohon ministan Wasanni da cigaban matasa  Solomon Dalung an kwantar da shi a asibitin Abuja wadda ba a bayyana ba.

“ina buƙatar addu’a an kwantar dani asibiti” abin da ya sanya a turakarsa ta facebook a ranar Assabar don sanar da halin da yake ciki.

A lokacin da Managarciya ta ga rubutun ya samu mutane sun tofa albarkacin bakinsu ya kai 600.

Duk ƙoƙarin jin ta bakinsa ya ci tura don baya daukar waya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *