Spread the love

Bidiyon kananan mata da matan aure ana saduwa da su ya zagaye birnin Jos a jihar Filato.

Bidiyon da aka samu a yanar gizo ya karaden birnin a wasu kwanaki

Jaridar daily trust ta samu bayanin bayan da bidiyon ya fito daya daga cikin matan da ke cikin bidiyon ta kashe kanta.

A faifan bidiyon akwai mata kanana da manya cikinsa, mai daukar hoton shi ne mai shhiryawa da bayar da umarni  dake tattaunawa da su kafin su zama zindir a sadu da a gaban Kamara.

Wakilin daily trust da ya matsa bincike ya gano an biyan matan dubu 30 ne su yi film din tare da yi masu alkawali bas u dubu 100 daga baya.

Bayan bidiyon ya fita wasu mata dake cikinsa sun kasa zama cikin mutane saboda tsangwama da tsoro

Wani mutum da ake kira Emeka dake zaune a unguwar Rayfield a Jos shi ne ke yin bidiyon batsar.

Emeka yana biyan duk wadda ta samo masa yarinyar da za a yi wannan fasadi da ita naira dubu 10.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *