Ganduje zai yi da ya sani a karshen wa’adin mulkinsa—Kwankwaso

Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce Gwamna Abdullahi Ganduje da mukarabansa za su yi da sun sani a karshen wa’adin mulkinsu karo na biyu.

Ya yi magana a shirin da aka gudanar gidan Rediyo ya ce gwamnatin Kano ta yanzu tana gudana ne saman yaudara da karya hakan zai sa gwamna ya yi da ya sani a karshe..

Ya ce a za su yi da sun sani a karshe, suna fadi mun sani.

Ya ce hukuncin kotun koli nasara ce gare su yanda mutane ke tausaya musu irin rashin gaskiyar da aka yi musu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *