Spread the love

Mutum 17 ne suka rasu wasu 14 kuma suka samu rauni, dabbobi da dama sun mutu a hatsarin mota da aka samu da dare a kan hanyar Mai aduwa zuwa Shargalle a jihar Katsina.

jami’in hulɗa da jama’a na ‘yandan jihar SP Gambo Isah ya ce a ranar Lahadi ne da dare aka samu hatsarin mota a kauƴen ‘Yardudu cikin ƙaramar hukumar Mashi, wani matashi ne ke tuƙa Tirela mai suna Sale motar ta dauko kaya da mutane daga Maiduwa za ta je Lagos.

Hatsarin ya auku lokacin da Bodin motar Q rabu da kanta waton Injin Motar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *