Spread the love

Sabbin kwamishinoni sha shida a jihar Kebbi sun karɓi rantsuwar kama aiki a zauren majalisar zartarwa ta jihar

Kwamishinonin sun haɗa da Hajiya Ramatu Gulma, Alhaji Ibrahim Augie, Alhaji Nuradeen Kangiwa, Alhaji Kaliel Gidado, Hajiya Rakiya Ayuba and Alhaji Mamuda Warra.

Sauran su ne Alhaji Abubakar Yelwa, Alhaji Aminu Karaye, Alhaji Magawata Aliero, Alhaji Hassan Shalla, Dr Umar Kalgo, Prof. Umar Bunza, Alhaji Cika Ladan, Alhaji Attahiru Maccido, Alhaji Jafaru Muhammad and Alhaji Abdullahi Magoro.

Bayan rantsar da su Gwamna Atiku Bagudu ya nemi da su yi aiki tuƙuru don samun nadarar gwamnatinsa da yi wa jama’ar jihar Kebbi aiki don samun cigaba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *