Spread the love

Yan Majalisar jihar imo Apc tanada 0, Sai jam’iyar AA tanada 8 , Jam’iyar APGA tanada 6, Sai jam’iyar PDP 13 Yadda zaben majalisar jihar imo Yake a Zauren majalisa.

Sabon gwamna za a jira a gani yanda zai tafiyar da majalisar da ba ya da waƙili ko ɗaya na jam’iyarsa.

Gwamna Hope ya fara shirin binciken gwamna uku da suka gabata ya umarci Akanta Janar na kudi ya kawo masa bayanan kuɗin jihar tun 2010, kuma manyan sakatarori su dakatar da biyan kowace kwangila suma su bashi bayani cikin kwana huɗu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *