Spread the love

Gwamnatin tarayya ta shawarci Bishop Mathew Kukah da ya yi amfani da muƙaminsa wajen samar da fahimtar juna a tsakanin addinai yafi ya yi abin da zai kawo rabuwar addinai a ƙasar Nijeriya.

A bayanin da Ministan yaɗa labarai da al’adu Alhaji Lai Muhammad ya fitar a Abuja.

Ya ce matsayar gwamnatin tarayya kan Boko Haram da ISWAP ba su da alaƙa da kowane addini kamar yadda hare-harensu ke ɓarnata dukiyoyi ba tare da la’akarin jinsi ko ƙabila ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *