Spread the love

Shari’ar zaɓen Gwamnan Sokoto me lamba SC 1466/2019 wadda ke tsakanin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal da Ahmad Aliyu Sokoto da APC, da hukumar zaɓe (INEC) da jam’iyar PDP, da ke gaban kotun ƙoli wato (Supreme court) dake Abuja.

Za’a gabatar da shari’ar a ranar Attanin 13 ga watan Junairun 2020.

Za a soma shari’ar da ƙarfe 9 na safen ranar.

Yanken hukuncin shi ne zai kawo ƙarshen tirka-tirkar shari’ar da ake yi tsakanin PDP da APC a jihar Sokoto.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *