Spread the love

Kotun ƙoli, (Supreme Court) ta yi watsi da ƙarar ‘yan majalisun Tarayya na jam’iyar APC da suka fito Jihar Sakkwato, taki aminta da ta saurari kararrakin gaba ɗaya sannan ta tabbatar da hukunci kotun baya.
Ta Bayana Cewa Babu Hurumin Kai ƙara a Kutun ƙoli,
Domin duk Shari’un ‘Yan Majalisa Iyakar su koton Daukaka kara,
Saboda haka ba zata Saurari Wani Korafi ba bayan kotu mai Wannan Alhakin ta yi Hukunci.

Wannan shi ke nuna Sanata Ibrahim Ɗanbaba Dambuwa zai cigaba da waƙiltar mutanen Sokoto ta Kudu, Honarabul Kakale zai cigaba da waƙiltar mutanen ƙananan hukumomin Tureta, Dange shuni da Boɗinga, sai kuma a zo a gudanar da zaɓe tsakanin Abubakar Abdullahi da Bala Hassan Abubakar domin zama ɗan majalisa mai waƙiltar ƙananan hukumomin sokoto ta kudu da arewa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *