Spread the love

Fadar shugaban kasar Nijeriya ta fadawa wasu jagororin addini masu siyasantar da addini cewa hakan ya sabawa dokokin kasa, don haka baya da muhali a Nijeriya.

Mai magana da yawun shugaban kasa Malam Garba Shehu ne ya fadi haka a lokacin da yake mayar da martani ga wasu jagororin addini da ke fadin gwamnati mai ci ba ta ba da damar yin addini.

Ya tabbatar da goyon bayan gwamnati ga kyale kowa ya yi addininsa yanda yake ganin yakamata, ya shawarce su da fuskanci kalubalen da ake ciki yafi da su kawo abubuwan ya mutsi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *