Spread the love

Hukumar raba wutar lantarki ta Nijeriya ta bayyana duba yanayin biyan kudin da masu shan wutar ke yi na watan Disamba ba su ga ya karu ba daga kamfunnan raba wutar 11, sai a watan Afirilun 2020 kenan.

Hukumar ta buga dan waiwayar da ta yi na karin kudin wutar lantaki kamar yadda doka ta tanadar a yi duk shekara kan haka akwai yiyuwar karin a firilun 2020.

Gwamantin tarayya ta shawarci kar yi saurin karin a bari sai zuwa 1 ga Afirilun 2020.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *