Amsa:-

Idan mace tadauki daya daga cikin alluran da ake na hana daukan ciki ga mata misali

MEDROXYPROGESTRON 150MG ” wacce take aiki cikin kwana 90 kuma ake yinta sau 4 ashekara na maimaita iya adadin kwanakinta kafin antigen din sudaina aiki ajikin mace. misali idan mace tayi allura sau 4 shekara kenan to kobata kara ba saita maimaita shekarar kafin ta iya daukan ciki, haka kowace allura take…..

** Ko kinsan mafiya yawan allurannan na bada matsala matukar akayisu babisa ka’ida ba?

** Ko kinsan mace mai alamun sexual transmitted infect ba a mata allurar planing?

** Ko kinsan allurar nan ta depo provera ba a ma mace wacce kan nononta yake da fadi?

** Ko kinsan akwai hatsari amaki allurar planing alhali kinada ciki?

** Ko kinsan hatsarin dake tattare ga wacce takeda hawan jini kuma akamata allurar planing?

Mu kula mubi ingantattun hanyoyin anfani da magunguna ga iyalanmu.
Allah yasa mu dace barka da juma’a Allah ya Bamu yini lafiya.

Leave a comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *