Spread the love

BARKANKU DA SAFIYA:

Yau ranar Laraba 1/1/2020 shekaru 13 kenan da rasuwar shahararren jarumin fina finan Hausa Ahmad S. Nuhu.

Ya rasu a ranar 1/1/2007 bayan haɗarin mota kan hanyarsa ta zuwa Maiduguri, ya rasu ya bar matarsa da ‘yan uwa da abokai.

‘Yan wasan Hausa kamar kowa a ɓagaren sana’arsa suna haihuwa da mutuwa, rasuwar Ahmad S. Nuhu na cikin mutuwar da tagirgiza masana’antar Kannywood.

Ali Nuhu ya yi alƙawalin maye sunan ɗansa Ahmad da sunan margayi domin cigaba da tunawa da shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *