Spread the love

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa waton EFCC Ta Cika Hannu Da Tsohon Sanatan Kaduna Ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani.

An kama sanatan ne kan zargin rashawa na wasu muƙaddan kuɗi, na miliyoyi.

Majiya: Daily Nigerian.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *