Spread the love

Gwamnan Katsina Aminu Bello Masari tsohon kakakin majalisar wakillan Nijeriya a shekarar 2003 zuwa 2007, wanda yake kan wa’adi na biyu a kujerar gwamna a zantawarsa da jaridar daily trust ya ce shi ba zai sake yin takarar kowace kujera ba bayan kammala wa’adinsa a shekarar 2023.

Ya ce zan yi murabus da yin takara, a lokacin da zan kammala wa’adin mulkina ina da shekara 73 ga wadan nan shekarru ina da bukatar hutawa.

Da aka tambaye shi siyasa gaba dayan ta fa ko zai daina ya ce zai cigaba da yinta kamar yadda ya fara.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *