Spread the love

Hukumar kula da haɗarin mota(FRSC) reshen jihar Neja sun ce mutum biyar ne suka rasa ransu a haɗarin mota a ƙauyen Bonu dake ƙauyen Lambata a garin Mina da Gurara.

Hukumar tsaron ta tabbatar da rasa rayukkan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *